Shopping Cart

Close

No products in the cart.

Duniyata | Babi Na Biyar

Reading Time: 9 Minutes << Previous Rarrafowa ta yi bisa guiwarsa ta kwantar da kai a jikinsa tana magana cikin shessheka, “Don Allah Yaya kada ka sake gayawa Innayo magana kaji? Babu kyau Allah zai konaka, ni kuma bana so azaban Allah ya tabbata agareka.” Sosai yake jin kukanta har tsakiyar kai. “Saboda wannan kike kuka?” Ta gyada kai […]

You cannot copy content of this page.