Magana Jari Ce II

Magana Jari Ce II na daga cikin littattafai uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a lokacin da aka gayyace shi zuwa Zaria a shekarar 1936. Littafin na dauke da kayatattun labarai masu ilmantarwa da Read More …

Magana Jari Ce I

Wannan littafi, Magana Jari Ce, I, yana daga cikin littattafai guda uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a lokacin zamansa a Zaria a shekarar 1936. Littafi ne mai dauke da labaru guda talatin masu Read More …