Magana Jari Ce I

Mutane 1654 sun karanta wannan.

Magana Jari Ce I Alhaji Abubakar Imam

  • Wannan littafi, Magana Jari Ce, I, yana daga cikin littattafai guda uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a lokacin zamansa a Zaria a shekarar 1936. Littafi ne mai dauke da labaru guda talatin masu kayatarwa da ilmantarwa da nishadantarwa.
  • NNPC, Zaria
  • June 10, 1937
  • 126 pages