Magana Jari Ce II

Mutane 740 sun karanta wannan.

Magana Jari Ce II Alhaji Abubakar Imam

  • Magana Jari Ce II na daga cikin littattafai uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a lokacin da aka gayyace shi zuwa Zaria a shekarar 1936. Littafin na dauke da kayatattun labarai masu ilmantarwa da nishadantarwa har guda 34.
  • NNPC, Zaria
  • February 1, 1937
  • 190 pages