Shopping Cart

Close

No products in the cart.

Tekun Labarai Littafi Na Daya

Reading Time: 8 Minutes A wani zamani mai tsawo da ya shuɗe, an yi wani babban Sarki ana kiransa Shamsuddini. Ya kasance mai girman iko. Mulkinsa ya watsu cikin ƙasashen duniya, tun daga Kurasana har zuwa Sistani har iyakar tekun hindu. Babban birninsa shi ne Kunaimu Madudu. Yana da Wazirai goma waɗanda ke mulkin wasu jihohin daga ƙasarsa. Ƙarƙashin […]

You cannot copy content of this page.