."Husna . Ya Kira sunan ta cikin wata murya da akayiwa Ado da sauti shi kanshi Bai San yayi hakan ba sai don zuciyar shi dake Kara kawata mishi yarinyar
Husna ta juyo da sauri tana amsawa inda Kuma haj wasila ta fito tana neman kyas ta fashe.
Ya Miko Mata katuwar wayar ta kamfanin iPhone 9 plus. Husna ta Mika hannu tana karba da jiran ya fada Mata Wanda zata kaiwa.
"Kece naji ance wayar ki taci screen? Tayi saurin kada kanta.
"Bani bace Daddy Anty Amal ce wayar ta ta lalace Kuma har yanzu Bata canza ba......
"To ki. . .