wp-content/uploads/2024/03/Kalaman-Soyayya-20-by-Aisha-Sani-Abdullahi.jpg

Kalaman Soyayya

Yayin da zuciya ta kai Æ™ololuwa a fagen Æ™auna, masoya kan rikiÉ—e su zamo mawaÆ™a masu zaÆ™in murya. Muryoyin da kan fitar da zafafan kalaman soyayya masu cike da saÆ™onnin da ma’abota bege ne kawai ke iya fahimtar su.