Hadakar salo sama da daya wajen samar da labari
Hadakar salo shi zamu tattauna a yau. A maƙalar da ta gabata ta dabarun rubutun labari, mun tsaya da bayani… Read More »Hadakar salo sama da daya wajen samar da labari
Hadakar salo shi zamu tattauna a yau. A maƙalar da ta gabata ta dabarun rubutun labari, mun tsaya da bayani… Read More »Hadakar salo sama da daya wajen samar da labari
Tsakure Wannan takarda mai taken “Hadakar manufa tsakanin ‘yan fim din Hausa na Arewacin Nijeriya da ‘Yan fim din Inglishi… Read More »Hadakar manufa tsakanin ‘yan fim din Hausa na Arewacin Nijeriya da ‘yan fim din Ingilishi na Kudancin Nijeriya
A maƙalarmu da ta gabata, mun tsaya da bayani ne a kan salon bayar da labari, inda muka ce salon… Read More »Salon bayar da labari da salon ginin labari 2
1.0 Gabatarwa Marubuta labarai na amfani da hanyoyi da yawa na bayar da labari ko gina labari a Hausa, sannan… Read More »Fasalin tonon silili a cikin littafin ‘Dambarwar Siyasa’ na gajerun labaran gasar Aminiya-Trust, 2020
Sunan Littafi: Abdulƙadir Marubuciya: Lubna Sufyan Inda aka Buga Littafi: Bakandamiya (Online) Shekarar Bugu: 2022 Mai Sharhi: Jamilu Abdulrahman (Haiman… Read More »Sharhin littafin ‘Abdulkadir’ na Lubna Sufyan
Sunan Littafi: Akan So Marubuciya: Lubna Sufyan Inda aka Buga Littafi: Bakandamiya (Online) Shekarar Bugu: 2022 Mai Sharhi: Jamilu Abdulrahman… Read More »Sharhin littafin ‘Akan So’ na Lubna Sufyan
A yau za mu yi bayani ne a akan salon bayar da labari da kuma salon ginin labari. Idan ba… Read More »Salon bayar da labari da salon ginin labari 1
Sunan Littafi: Dama Sun Fada Mini Marubici: Jibrin Adamu Jibrin Kamfanin Ɗab’i: A. A. Bature Publishers Yawan Shafuka: 200 Shekarar… Read More »Sharhin littafin ‘Dama Sun Fada Mini’ na Jibrin Adamu Jibrin
A makalar da ta gabata, mun kawo muku bayanin masana game da rubutun zube da kuma matakai daban-daban wanda ka’idojin… Read More »Samuwar kagaggun littattafan Hausa na farko-farko
A maƙalunmu na baya, mun tattauna akan abubuwan da suka zama muhimmai marubuci ya sani wajen gina farko-farkon labari, misali… Read More »Muhimmancin zurfafa bincike wajen rubutun labari
A maƙalar da ta gabata mun kawo muku yadda ake samar da ganɗoki a labari inda muka yi bayani kuma… Read More »Yadda ake samar da badoki a wajen gina labari
Tun muna yara ƙanana ake karanta mana labarin da ke littafin Iliya Ɗan Mai Ƙarfi wanda Malam Ahmadu Ingawa ya… Read More »Sharhi bisa asalin labarin ‘Iliya Dan Mai Karfi’