wp-content/uploads/2022/12/Tambaya-by-Haiman-Raees.jpeg

Tambaya

Kundi ne na rubutattun waÆ™oÆ™in hikima da jawo hankali waÉ—anda duk wanda ya karanta su zai fara sabbin tunane-tunane dangane da al’amuran yau da kullum da ma rayuwa baki É—aya. Wane ne ni? Yaushe zan yi kaza? A ina ake kaza? Me ya sa abu kaza ke faruwa da dai makamantan waÉ—annan tambayoyi duk za su zowa wanda ya karanta su.

wp-content/uploads/2022/06/Voice-of-Love-by-Haiman-Raees.jpeg

Voice of Love

Love is a living, breathing entity by itself. It is adorable to feel, but seldom to hear. These voices of love are yearning to be heard, so let’s hear them through this collection of poems.

wp-content/uploads/2021/12/Yes-She-Is-by-Fatima-Abubakar-Saje-1.jpg

Yes, She Is

A mother’s love is irreplaceable, her beauty is unimaginable and her heart is beyond this world.

wp-content/uploads/2023/03/Warwara-by-Haiman-Raees.jpg

Warwara

Wasu al’amuran suna buÆ™atar warwarar zare daga cikin abawa kafin a fahimce su da kyau.

wp-content/uploads/2021/12/Relationship-by-Fatima-Abubakar-Saje-1.jpg

Relationship

Dwell in this piece of work to find the meaning and purpose of relationship.

wp-content/uploads/2021/12/Fasaha-Haimaniyya-by-Haiman-Raees.jpg

Fasaha Haimaniyya

An gwangwaje fasaha, hikima da kuma fikira wajen shirya waƙoƙin da ke cikin wannan kundi domin su farkar, fadaƙar, nishaɗantar, su kuma nusar da duk wanda ya karanta su.

wp-content/uploads/2021/12/Baindiya-by-Haiman-Raees.jpg

Ba'indiya

Ba’indiya kundi ne na rubutattun waÆ™oÆ™in yabo wa jaruman fina-finan Indiya. Any shirya waÉ—annan waÆ™oÆ™i ne bisa hikima da basira domin samar da nishaÉ—i.

wp-content/uploads/2021/12/Mysterious-by-Haiman-Raees-Mujahid-Matashi.jpg

Mysterious Pen

A collection of mysterious poems about society, religion and more. Dive in and enjoy, as the mysteries unfold.

wp-content/uploads/2021/12/Kabari-by-Fatima-Abubakar-Saje.jpg

Kabari

Bawa ba ya sanin muhimmancin lokaci har sai ya ji shi a cikin kabari. Kabari shi ne gidan kowa. Yaro ko babba, mace ko namiji, attajiri ko talaka, jahili ko malami. Kabari na maraba da kai, ko ka shirya ko ba ka shirya ba.

wp-content/uploads/2021/12/Falsafa-by-Haiman-Raees-Mujahid-Matashi.jpg

Falsafa

WaÆ™oÆ™in Falsafa waÆ™oÆ™i ne da aka tsara su akan fannoni da dama dama. Kama daga soyayya, zamantakewa da sauran al’amuran yau da kullum. An shirya waÉ—annan waÆ™oÆ™i ne domin su zamo ababen É—ebe kewa ga masu karatu tare da kaifafa tunani game da batutuwa masu amfani.

wp-content/uploads/2021/12/Mollusca-Man-by-Abubakar-Abubakar.jpg

Mollusca Man

A snail may be slow, but with steady steps his goals will be achieved. The mollusca man is here to educate and entertain through the voice of poem.

wp-content/uploads/2024/01/Property-of-a-Lady-by-Abubakar-Abubakar.jpg

Property Of A Lady

In this collection of lovely poems, the author explores many corners of love and express his ideas, desires and imagination in amazing ways full of clarity.

wp-content/uploads/2024/03/20240315_083051_0000.jpg

Shaukin So

A cikin wannan kundi na rubutattun waƙoƙi, Wasilu Kano ya fito da tsantsar baiwarsa ta iya tsara nagartaccen zance mai cike da hikima da kintace a cikin zubin waƙe. Shauƙin baituka ne ke yawo a kowane harafi da ke cikin wannan littafi.

wp-content/uploads/2025/05/IMG-20250508-WA0017.jpg

A Patriot's Heart

In the swirling fog of a fractured world, a patriot’s voice rises. Fueled by unshakable loyalty and fierce hope for his beloved nation, he dares to reignite the flame of forgotten glory. His mission: to remind, revive, and reinvent the sacred cultural pillars that once made his land great.
Through verse that cuts like truth and soothes like prayer, his echoes carry the weight of a love that warns, mourns, and dreams aloud.

But, can one voice restore what was lost?

wp-content/uploads/2026/02/BintO-1.jpg

Binto

Zuciya ba ta da kashi, kuma ba ta shawara kafin ta zabi wanda take so. Amma me zai faru idan kaddara ta tazo miki da son mutumin da duniya ke miki kallon bai dace da ke ba? Wani lokaci, zuciyar dan Adam takan zama abin al’ajabi; tana iya guje wa abin da ke kusa da ita, wanda ke nuna mata tsantsar kauna ba tare da fuskantar wata fargaba ba kamar yadda zuciyar Binto ta kasa kallon Dan uwanta Isma’il da ke tsananin sonta.

Duk da bambancin da ke tsakanin su tamkar sama da ƙasa ne Binta ta zabi rayuwa da burin zuciyata, ta zabi komawa kauyen su Tsalha, sai dai kash tunanin ta ba ɗaya yake da rayuwar da ta gani ta zahiri a ƙauyen ba, rayuwa ce cike da kunci da fargaba, azaton Binta rayuwar kauye cike take da kwanciyar hankali, ashe kallon kitse takewa rogo duda kasancewar mijin ta ya zame mata Mijin marainiya rayuwar ta a garin tasanya ta fahinci rayuwar aure bawai kai da mijin bane kawai…

Shin soyayyar Tsalha za ta wadatar da Binto a lokacin da gata ya juye zuwa wahala? Ko kuwa za ta yi nadamar Zaɓar so kan gata da dukiya?.