LITTAFI NA DAYA
1 Ga Watan Junairu, 2023
HAKKIN MALLAKAR LITTAFIN DA DUK ABINDA YA KUNSA NA MARUBUCIYAR SHI NE SUMAYYAH ABDULKADIR (TAKORI). A GUJI KARANTAWA A YOUTUBE KO SARRAFA SHI TA KOWACCE HANYA BA TARE DA RUBUTACCEN IZNI NA BA.
“GEMBU”
(Garin mu da babu kamar sa a sanyi a fadin kasar Najeriya)
Garin Gembu, kamar yadda na samu cikakken labari daga bakin Ummati, da sauran bincike na. . .
MashaAllah Allah ya Kara basira da zakin hannu mungode kwarai
Allah ya Kara vasira da kwarin hannu
Allah yakara basira
I fell in love with dix novel wollah🥰
MashaAllahu Allah yaqara basira😍🙏
Gaskiya naji dadin wannan littafin pls acigaba da turomana Allah yakara basira amen
Masha Allah
Insha Allahu
Masha Allah Allah ya kara miki lpy da zakin hannu
Maa shaa Allah
Masha Allah Dan Allah Ina zan samu book 2
Allah Kara basira