Skip to content

Har ya shiga gida ran shi a ɓace yake jin shi. Yana jin Waheedah tun da ta amsa mishi sallama ta yi mishi sannu da zuwa tana bin shi da ido. Ya san ta fahimci ran shi a ɓace yake. Kitchen ta shiga ta samu babban plate ta zuba musu abinci a ciki, manja ta zuba musu ta saka cokulla guda biyu a cikin abincin, maggi ta ɗauka da robar ya ji ta fita falon. Abdulƙadir na zaune in da ta bar shi akan kujera, so take ta tambaye shi wa ya ɓata mishi rai, amma bata jin da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.