Skip to content

Tun da ya tunkari ƙofar yake jin ƙauri ya cika mishi hanci, yana buɗe ƙofar ya saka ƙafafuwan shi cikin falon Waheedah yake jin ƙaurin na ƙaruwa, ɓangaren Nuriyya ya ƙarasa yana ganin hayaƙin da yake fitowa daga kitchen ɗin ya turnuƙe falon, gaban shi ya ji ya yi wani irin mummunan faɗuwa, da gudu ya shiga kitchen ɗin, hayaƙin na shaƙe mishi kafofin shige da ficen iska, ya soma tari, ta inda ƙaurin yake fitowa Abdulƙadir ke nema. Kafin idanuwan shi sukai kan tukunyar da ta yi wani irin baƙi. Hannu. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Abdulkadir 26”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.