Skip to content

Akan ce kwanaki na gudu, bai taɓa yarda da hakan ba sai bayan sunanshi ya fita cikin jerin mutanen da suka samu gurbi a makarantar horar da sojoji ta NDA da ke cikin garin Kaduna, bayan surutun da ake ta yi na cewar makarantar na da wahalar samu, sai kana da hanya. Zai yi ƙarya idan ya ce Abba bai san mutane ba, ko cikin kawunnan shi ba za a rasa wanda ya san wani da zai taimaka mishi wajen samun makarantar ba, bai dai nemi taimakon su bane kawai. Kuma da yake yana da rabo sai gashi Allah. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.