Skip to content

ASMA'U

Ba su yi wani taron suna ba, amma yaro ya ci sunan Abdallah wanda Alhaji Abdullahi ne ya yi mishi huduba da kanshi ya kuma zabi sunan.

Zuwa yanzu kam ya yarda wannan din ƙaddararsu ce, kuma tilas ne karɓarta.

Asma'u kam na ta shan jego, ba ta ƙara waiwayar Mk ba, kamar yadda shi ma bai sake waiwayarta ba. Kawai dai ya kara turo mata kudi masu ɗan kauri.

AG ma ya turo da mata da kudi wai ta yi hidimar suna kafin ya zo.

Sosai take son yakice AG a lamarinta amma hakan ya. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.