Skip to content

Kano

Bacci ya samu Ashfaq na yi, yasan da taimakon allura ko magunguna, tunda har ƙofar da ya turo da takun tafiyar shi bai tashe shi ba. Kujera ya ja yana ɗaukar lemon zaƙin da ke ajiye guda ɗaya tukunna ya zauna. Akwai nutsuwa a tare da Ashfaq ɗin da Tariq ya jima bai ganta ba. Kallon shi yake yi sosai, da tabbunan da ke jikin shi da baisan inda ya same su ba, akwai ɗinki a gefen fuskar shi, shi kaɗai ne zai iya tuna bayan rasuwar Amjad ne ya shigo da shi gida. Runtsa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Alkalamin Kaddara 34 ”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.