Tuna Baya (Rayuwar Tasneem Muftahu Tafida)
Kasancewar Tasneem ta tsinci kanta da tasowa cikin gidan da Hausawa kan kira na yawa. Don a tasowarta kafun rayuwa ta tafi da su kan rubutun alƙalamin ƙaddarar da ya rarraba su wurare da dama, gidaje huɗu ne cikin gidansu har da nasu da ta tashi a cikin shi, ƙofa ɗaya za ka shigo kafin ka samu ƙofofin da za su shigar da kai sauran gidajen.
Hakan yasa ta fahimci akwai abinda yake ba dai-dai ba a nasu gidan. Da duk ranar da zata wuce da ƙarin hankalin da. . .
Allah yasa cikin na rafiq ne. I don’t want to even imagine it the other way round
Gaskiya akwai cakwakiya cikin wannan novel