Skip to content

Amini kuma ɗan Uwa irinka abune da yake matuƙar wahala a wannan zamanin, duk da haka dole ne na gode maka, Allah ya saka da alkairi."

"Nasha faɗa muku cewa bana buƙatar godiya daga gareku, duk abinda na muku a rayuwata ban faɗi ba, bani da wanda ya fiki kaf wannan duniyar idan aka cire Daddy da Ummi, bani da wani gata sai ku, ni dai fatana a rayuwa mu kasance cikin farin ciki har ƙarshen rayuwar mu, bana ƙaunar abinda zai raba kanmu."

"Al'ameen ba'a halicci abinda zai shiga tsakanin mu ba, koda. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.