"Mtsss! Wai kai meyasa yanzu ba'a maganar arziki da kaine, magana fa nake maka akan rayuwata, wani solution zamu ɗauka amma kake gwada min cewa babu wani hari da za'a kawo min barazana ce domin a ceto Ablah, to naji barazana ce idan kuma na mutu sai ka faɗawa waɗanda zasu tambayaka meya kasheni barazana ce."
"Hmmm! Al'ameen meye na ɗaukar zafi da yawa dama ai dole zamu samo solution magana ce nayi akan Ablah bawai akan rayuwarka ba, abinda zai faru yanzu jami'an tsaro zamu saka subi bayanka idan ka fita amma da. . .