Skip to content

Dariya Aunty Amarya ta saka tana duban Ablah tare da cewa,

"Lallai kinyi kuskure idan rashin hankalinki yana gwada miki cewa, zaki iya ja da Ni, karfa ki manta cewa Amarya ce, lunbu-lunbu mai saran ɓoye."

"Kuskure! Kuskure!"

Ablah ta furta tana duban Aunty Amarya tare da riƙe kunkumi ta cigaba da cewa.

"Idan har ja dake shine kuskure to kuwa yanzu na sanya ƙafata a cikin kuskure, kuma guguwar kuskuren da kike tunanin tana ɗaukata itace zata tashi dake."

Dariya still Aunty Amarya tayi.

"Ina jinjinawa ƙwarin gwiwwar ki, ki sani cewa ni fa bom ce a. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.