Skip to content

Murmushi Ablah tayi tana ijiye wayar domin kuwa ko banza tasan yanzu zuciyar Nafeesa cike take da baƙin ciki miƙewa tsaye tayi tare da fitowa falo yana nan inda ta barsa wayar ta ijiye masa tare da cewa.

"Ga wayarka."

"Har kinyi assignment ɗin kenan?"

Kanta ta girgiza tare da cewa.

"A'a banyi ba na fasa sai da daddare idan Allah ya kaimu.""Okay to Allah ya kaimu"

Yayi Maganar hankalinsa na ga News ɗin da yake kallo itama Ablah shigewa tayi bedroom ɗin Inna Jumma.

Can kuwa part ɗin su Haidar, Rufaida tana zaune ita da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.