Police aka kira sune suka ɗauketa sukayi asibiti da ita koda aka shiga da ita emargency, sim card ɗinta aka cire, numbern Mama aka kira kusan 19 miss calls bata ɗaga ba da alamu bata kusa da wayar ne ƙara duba wata numbern sukayi sukaga Ƙanwata, kira sukayi Nazifa dake zaune tana sharar ƙwalla ne ta ɗaga kiran koda taji wannan mummunan labarin a gigice ta fito ta nufi asibitin tana kiran Baba a waya, sai dai ina cikin rashin Sa'a ya ɗaga tare da cewa.
"Sorry my daughter zan shiga jirgi ne, zan wuce Lagos yanzu idan na. . .