Skip to content

FAKRIYYA

"Na gama magana da gayen, ya ce zai yi ko da kuwa abin yafi haka hatsari. Sai dai ya saka mana kuɗi masu yawan gaske. A cewarsa ko da abin ya lalace sun wadace shi ya samu damar barin ƙasarsu kafin a farga."

"Nawa ya ce?"

"Miliyan biyar."

"What!!! Amma ba shi da hankali ko? Daga Ghanan kawai da zai zo ya yi wannan aikin shi ne sai an ba shi wannan uban kuɗin, gida zai gina halan?"

Fakriyya ta furta tana miƙewa daga kwanciyar da ta yi."Sanin shi kaɗai ne ke. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.