Skip to content

Har agogon gefen gadon nasu ya buga ƙarfe 2:00 daidai na dare ta gaza runtsawa. Kawai juyi take yi tana ƙissima abin da za ta yi Alhaji ya karɓe kamfaninsa da ya bawa Hammad.

Juyawa ta yi tana kallonsa yadda ya baje sosai hanci a sama yana barcinsa.

Miƙewa ta yi cikin sanɗa, ta buɗe ƙofar a hankali ta fice daga ɗakin ta nufi nata. Ɗaukar abin da take tunanin ta yi.

Fitowa ta yi ta nufi Makzan ɗin Alhaji. A hankali ta buɗe da ɓoyayyen key ɗinta da take kwana da shi a. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.