Skip to content

A hankali take kwankwasa ƙofar har zuwa lokacin da ta ji takun tafiya an nufo ƙofar.

Gyara fuskarta ta ƙara gyarawa, tana ƙara rungume mazubin abincin da take ɗauke da shi.

Da murmushi kakkaurar kyakkyawar matar take dubanta.

"Oh, Rufaida ba ta gajiya, a daren nan ma sai ta turo ki Haajir ? Ƙara so to."

Ta buɗa mata hanya zuwa cikin mayawalcin falon, ba tare da ta kula ba ta rufe ƙofar ba.

"Ga wannan ta ce na kawo miki, dambu ne da ta yi ɗazu."

Ta faɗa bayan ta zauna saman lumtsuma-lumtsuman kujerun.

"Ta kuwa kyauta. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.