Skip to content

Prince Adeel ya yi gefe yana fadin, "Munah kina cikin hankalin ki kuwa? Na fada miki duk bukata ta ba zan iya biyanta da ke ba, i can't, ki fita kawai kafin in kira miki securities."

Kuka ta fara ta ce, "Me yasa zaka mun haka? Me yasa sai da ka gama tada mun da sha'awata zaka ce aa? Shin kasan yadda nake ji kuwa? Wannan ai Mugunta ne, this is not fear, kana so ka ja mun illa, kasan shekaru nawa nayi ina jiran wannan ranar kuwa? Shin ka ma san irin shirin da nayiwa wannan ranar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.