Skip to content

A sulale ta je zata shige Ganin Shamaki a kofar Part din zaune yasa ta tsayawa tana sosa ƙeya cikin sauri ta tura wukar jikin sket dinta tana daura hannu ɗaya akai.

Durkusa mata ya yi yana fadin, "Ranki Ya Dade Gimbiya barka da fitowa."

Gaaji ta bude baki tana sake hannun da ke kanta, "Ji mun wani sabon sana be kiran sallah da usur, wa ice ma ni sunana Gimbiya? Ahir dinka ina hwada ma kuma ni ba Ranki ya dade bane, kanka ka fadawa don ni daman mutuwa ba yanzu ba sai ka rigani ehee kana nan wani. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.