Skip to content

الحمدلله!الحمدلله!!الحمدلله!!!

"Assalamu alaikum, kiranka nayi in sanar da kai ansamu yarinyar nan yanzu haka gamunan motar asibiti ta kwaso mu domin suna cikin mawuyacin hali."

Cikin hanzari gami da zaƙuwa daga ɗayan 6angaren aka fara managa.

"Kuyi sauri kukaisu asibiti, nima gani nan zuwa."

Asibiti mafi kusa Private hospital suka kai su, suna isa emergency aka nufa dasu likitoci suka duƙufa ceton rayuwarsu.

Alhamdulillah ansamu nasarar ceton rayuwarsu, anyi masu allurar bacci da sun tashi zasu dawo cikin hankalinsu.

Dukkansu a ɗaki ɗaya aka ajesu, gadajensu ajere suke.

Ƙofar ɗakin likitocin suka jawo, suna niyyar barin wurin.

Har tuntu6e. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.