Driving yakeyi cikin nutsuwa da kwarewa har suka isa wani makeken shoprite irin na masu kudi masu ji da kansu talaka baya zuwa irin wanna hurin!
Parking yayi a gurin da kowa yake ijiye motonshi idan yazo gurin 6uďewa murfin moton yayi yafita. Yana jiranta yakai 3 minutes bega fitowan ta ba 6uďe inda take yayi yaga tazaune hankalinta a kwance wani irin tsawa yadaka mata wanda taji shi har cikin kwanyanta
"Ni direban kine da kike jira na 6uďe miki kofa kifita? Ko ni dan ankine? Duka wanna tambaya a lokaci guda yake mata b'angaren. . .
Masha Allah! Rabbi ya dafa