Asma'u na cikin saƙawa da kwance yadda zata sake guje ma Abbas a wannan karon ne ta ji dawowar sa daga sallar la'asar. Zumbur ta miƙe tare da kabbara sallar ƙarya a kan carpet, saboda yana shigowa ɗakin zai fara cika ta surutansa da ta tsana. Wani shashe na zuciyarta ne ya ankarar da ita cewar "Idan fa ya ga kina sallah to zai ƙwallafa rai a kanki", ranta ba daɗi ta lumshe idanu, lokaci ɗaya kuma ta kawar da kai ga tunanin zuciyar ta cigaba da sallah, domin ta fi gamsuwa da hakan.Sallamar. . .
Masha Allah
Thank you Sis
MashaaAllah Allah ya kara taimako
Amiin ya Allah, nagode sosai Sis
Masha allah muna jin dadin littafin
Masha Allah, nagode sosai sis
Muna godiya