Tun bayan da Abbas ya taya Asma'u kimtsa jikinta take kwance a yalwataccen ƙirjinsa tamkar ƙaramar yarinya, cike da so gami da tausayin ta ya kai bakinsa a masarrafan sautinta, sassauta murya ya yi sannan ya ce "Ba zan hana ki kuka ba Asmy, amma don Allah ki yi kaɗan saboda bana son asarar tsadaddin hawayenki", tamkar zai maida ta a ciki ya ƙarashe maganar, don burinsa bai wuce yi mata abin da zata dena kukan da take yi cikin shaƙaƙƙiyar murya ba.
Ita kuwa maimakon salonsa ya yi tasiri a kanta, sai ma ya ƙara. . .
Yes
Inason na karanta na kasa subscribing ya ake?
Anan cikin app din, ka duba gefen hagu ta sama akwai menu, wasu zane uku kanana. Sai ka latsa, idan ka yi register kuma ka yi login sai ka zabi ‘subscribe.’ Zai kai ka Subscription Packages page namu, ka zabi subscription da kake so sai ka bi process din har karshe, za ka ga an baka bank acc no, sai ka biya ka turo mana da receipt ta wannan WhatsApp no: 09072304845