Skip to content

Safiyar Lahadi Fatima da wani irin ciwon kai mai zafi ta tashi, duk shirye-shiryen da su Aunty Hauwa suke, domin rakiyar Jamil Kano, inda jirginsu zai tashi gobe Monday, Fatima na kwance a bedroom din Aunty Hauwa tana jin su.

Duk yadda Aunty Hauwa ta so Fatima ta je rakiyar kiyawa ta yi. Har albishir ta yi mata na Zainab ma zasu je ita da Aunty Lami, amma Fatima ta ki amincewa da tafiyar. Dalilin da ya sa Aunty Hauwa ta kyale ta.

Lokacin da ta sha paracetamol sai ta dan ji sauki, shi ya sa ma ta fito. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Daga Karshe 15”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.