Skip to content

Koda aka gama hidimar biki Blessing da Husaina gidan Mama suka ci gaba da zama, da yake sai sun yi sati sannan , kenan dai bayan biki da kwana biyar.

Saurin shiga rai na daya daga cikin baiwar da Allah Ya yi wa Blessing , idan dai har za ka yi zaman mintoci da ita sai ka ji ta shiga ranka, ana cewa yawan fara'a kansa mutum ya zama wawa wai, amma Blessing kyau take kara mata, tamkar dai yar kwallon kafar Brazil Geyse Ferreira.

Uwa uba ba girman kai, aikin gidan kaf sun karbe ita da Husaina, kuma da alama. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.