Wani irin zama ne Fatima da Blessing ke yi na masu wayau biyu, ko wacce ba ta barin a ga fault din ta, gara ma Blessing ta kan yi borinta a gaban Mustapha, idan kishinta ya motsa, Fatima kuma shariya, sai ta tattare su duka ta share kamar babu su a gidan. Da zarar ta ga abin da bai gamshe ta ba.
Haka Mustapha zai ta fama lilo a tsakanin su biyun, na ganin ko wacce ta warware. Wannan abu ba karamin wahala yake ba shi ba, hada mata biyu ko sama da haka gaskiya matsala ne, lokacin da bassa. . .
I hope this will be a pleasing experience.
Thank you