Skip to content

Cike da mamaki take bin sa da kallo har ya fice.

Bayan fitarsa ne ta mike zuwa toilet, wanka ta yi hade da yin alwala.

Zanen da ta zo da shi ba ta yarda da tsarkinsa ba, shi ya sa ta dakko jallabiyarsa ta zura, hade da sallahya don gabatar da sallahr azhur.

Tana kan sallahyar ne, aka kwankwasa mata kofa, shiru ta yi ba tare da ta mike zuwa wurin kofar ba, ko yin magana.Ita tsoro ma take ji, waye zai kwankwasa kofar bayan Mustapha ya tafi masallaci, kada ta bude wani katon ya fado mata, ta bani. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.