Skip to content

Ranar Juma'a da misalin karfe 11am Blessing ta iso Katsina da tawagarta, da yake ba Mustapha ne ya kawo su ba, a tasha Fatima ta ce ta jira.

Ga mamakin Blessing din sai ga Fatima a mota da kanta tana driving.

Daga lokacin mode dinta ya canja, kishi ya motsa, inda ta tara tambayoyi da yawa a zuciyarta, waye ya siyawa Fatima mota? Me ya sa Mustapha bai taba yi mata hirar Fatima na da mota ba? Da fara aikinta dai ba ta isa siyan wannan motar ba.

Hankalinta ya dan kwanta ne lokacin da suka isa gidan Fatima. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

2 thoughts on “Daga Karshe 65”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.