A IDON MAKWARWA
Note
Haka kawai ba tare da wani dalili ba, a wasu lokutan mutum ya kan tsinci kansa cikin zulumi, ya riqa jin tsoro da faduwar gaba hade da taraddadin koma wane irin tashin hankali ne yake kusantoshi. A ire-iren yanayi irin wannan, bawa bai fiye samun kwanciyar hankali ba, har sai abinda ke shirin aukuwa ya afku har ma ya fara wucewa. Kamar dai fadin bature dayake cewa; "AFTER THE STORM COMES CALM "
Five Years Ago
Saturday Morning, Onike Road, Lagos. . .
I’m very interested
Am grateful. Thank you.
Very good
Thank you. Name sake
Allah Ya karo basira
Ameen yar uwa
Gaskiya you re doing a good job here.
Godiya sosai
Da kyau