Skip to content

Littafi Na Hudu

A wannan lokacin ba zai yiwu in iya kwatanta halin da nake ciki, ba na tsoro, abu guda daya dai da zuciyata ta kasa yarda da shi, shi ne a in bar Rauhani ya yi min abin da yake son yi min, da in har shi ya yi min hakan sai na gwammace ma kawai gara duk abin da zai faru da ni ya faru koda kuwa wani abu ne da ya fi hauka muni.

Tsayarwa kaina wannan hukunci da zuciyata ta yi, sai ya zama dalilin da na samu kuzarin. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.