Skip to content

Ya Gama Jin labarin da Laujen ke karanto mishi Wanda yayi matukar firgita shi har ya kasa sauke wayar daga kunnen shi. Wannan shine ga koshi ga kwanan yunwa . Ta Ina zai iya moruwa a wannan halin da Yake ciki? Muradin zuciya ma wato Husna Dole suke kwana wuri Daya su Kuma tashi Amma bashi da wani hurumi da ya wuce Runguma da kiss duk da har yanzu sakamakon likita Bai fito ba bare yaji matsayin sa. Shi da kanshi ya San ya nakasa nakasar da baya fatan ta kasance har karshen numfashi Amma Yana ji ajikin shi cewa ko. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.