Skip to content

Amal da ta taho da sauri ganin Mai Kano ya zuba Mata idanu yasa ta kusa hardewa ta Fadi saboda tsinin da idon shi yayi Mata har cikin jinin jikinta da bargo takejin kallon.

"Amal kiyi min Rakiya Mana saboda Ina da bukatar ki? Ta sunnar da kanta kasa.

"Ni baiwar soyayyar ka ce Yaya Mai Kano umarni kawai ya kamata ka bani ba shawara ba abinda yafi Haka ma zanyi maka shi matukar Bai Saba da Shari ar mahalicci ba ta fada tana kallon shi.

Har abinda ya Saba da Shari ar sai kinyi ubanki ne ya ja Maki. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.