Skip to content

Alhaji Hassan baija ba ya fada wa haj wasila cewa Dole tayi hakuri ta koma don sun Gama Zama Daya ita da Alh Aminu Wanda Amal da muhsin suka gama hadawa Dole kuwa ta dawo tare da Rakiyar haj sa ade matar Alh Hassan

Mai kano kuwa da shaidan ya gama kitsawa makircin daukar fansa Akan Amal tuni ya nemi tazo suje wani wuri Bata kawo komai a Ranta ba ta biyo shi suka fice zuwa wani lodge Wanda ya Kama suka SHIGA inda Amal ta bishi da kallo na neman Karin bayani ya kuwa gimtse fuska Yana kwabe Rigar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.