Skip to content

Safina da ta mayar da kanta wata kayan arha ga tsofaffin Samarin ta tamkar ba Aure NE akanta ba . Tunda ta kasa samun muhsin ta ke bin tsofaffin Samarin ta ana sheke Aya suna Bata kudi kuma ta dawo gida da sunan matar Aure.

Babu Wanda yasan hakan kasancewar kowa Yana abinda ya ke gaban shi shiyasa babu Wanda ya kula da halin da take ciki Sai fa yau din da Ubangiji yayi nufin tona asirin ta da Aikin ta inda ya kawo muhsin Wanda ya kama su ita da saurayin nata a turmi da tabarya a halin da suke. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.