Skip to content

Gidan su Halima muhsin da Amal suka fara sauka don Dole ta can ne zasu fara don Alh Dan iron ya hada su da me maganin ba don Haka ba da muhsin Bai sauka a inda Husna tayi mazauni don in ya ganta Yana Jin tamkar ya Amaye zuciyar shi Amma Dole yabi Amal wadda Kai tsaye nan ta sani.

Halima ta gansu da Alh Aminu Wanda kamanin shi sun jirkice ga wani irin Baki da yayi tamkar an Rina shi yayin da jini ke fita Baki da hanci . Ta kadu matuka Gaya Amma tuno Abinda ya faru a baya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.