Skip to content

Malama mace aka sa ta ɗauki Afrah ta sata a school boss ɗin sannan malam ba wasa da sweetie suka shiga, Innai tana kuka ta zo zata shige amma malamai suka nuna ba inda za ta je, malam ba wasa yana ganinsu ya kau da kai,har driver ya tayar da mota sannan ganin Innai yanda har fiskanta yayi ja sai ta basa tausayi ya sa driver ya staya ya ce wa malaman Innai 'yar uwan Afrah ce sannan suka barta ta shigo driver ya ja suka tafi, gefen Afrah taje ta rungumeta sai sannan Malam ba wasa aya dube. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.