Bissimillahi da sunan rabbana na fara mai duka mai komai hakika, masani yau da kullum da dukkan sirri gare ki
Yau dai na kai ziyara na ganewa idona wa'azi gare ki to Allahu ya sa na gyara
Kabari ba ki ga babba ba ki ga yaro
Kabari ba ki ga gado ba ki ga katifa
Dana tino da ke sai na ji duniya sam babu nauyi gareni
Bawa na kashe milliyoyi ga daki ya mance makwanci gare shi ciyawa karmami gareshi baya fidda sule a gyara.
Haba hajiya sassauto da buri super ko England wax basu zuwa kabari gare. . .