Skip to content

Ficewa tayi, tana zuwa motarta ta shiga tayi mata key, ta bar unguwar.

Wani kata faran company tayi faking d'in motar, a wajan aje motoci. Kota ina motoci ne cike da wajan, mutane nata hadada, d'aga kanta tayi tana karantar sunan Company d'in, gabanta ne ya d'an fad'i, ganin harda sunan Haruns Family a ciki, kardai shima wannan companyn sa ne?, to amma sukam haka suke da d'unbin dukiya?, company nin su nawa ta sani a cikin Lagos, koda yake ko nawa aka ce mata zasu iya mallaka, ba wadda bai san HARUNS FAMILY. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.