Sai bayan sallar isha'i sannan AbdulMalik yaje ya dauketa suka karasa gidansu AbdulMalik din inda anan aka musu masauki a bangaren daya saba sauka idan yaje Abuja.
Anna, mahaifiyarshi, da su Na'imah sun taresu tarba ta karramawa sosai da sosai.
Liyafa guda aka hada musu ta abinci har sai da suka rasa me ma zasu ci. To da yake kamar sun sani dama basu ci abinci ba sosai acan gida, don haka suka saki jiki da ciki sosai suka kwashi garar abinci kamar ba gobe.
Ba wani sani na azo a gani ba ta yiwa Anna, tunda ko. . .
Ok
Mashaa Allah
Masha Allah
Kauthar complete