Ya Salam!
Mutuwar tsaye Zuzee ta yi lokacin da ta yi arba da Khamis a gabanta yana mata waya, cikin 'yan sakanni ta shiga tambayar kanta,' Yaushe ya gane ni ce?'
Amsar ita ce, SP Ameer ne yayi ta bibiyar lambar, da farko ba ta kula shi saboda ya faɗa mata ya sa wrong number ne sai ya same ta, daga baya tana jin yana da kuɗi, kuma sonta yake sai ta fara sake mishi. Cewa ya yi ta kawo account number ɗinta zai turo mata kuɗi, aikuwa jikinta na ɓari ta turo da sunan Zuhura Lawal. . .
Unlimited happiness for creating this application
Masha Allah
Nice
Thank you