Godiya ga Allah S.W.A da Salati ga Baban Abdallah da Ibrahimul Mu'azzam Annabi Muhammad S.A.W.
Fatan alkhairi ga ƴan ƙungiyata wato Hazaƙa Writers, ina mana fatan alkhairi da samun nasara bisa ga abin da muka sa gaba.
Wannan labari ƙirƙirarre ne, na yi shi don kawo gyara a cikin al'umma, ba don cin zarafin wani ko wata ba, Allah ya sa abin da ke ciki ya amfani Al-umma.
Sadaukarwa ga: Sirrin 'Ya Mace Group
*****
"Innalillahi wa inna ilaihirraji'un! Na shiga uku ni Asabe, wanne irin bala'i. . .
Fantastic
Thank you
Na kasa downloading sauran labarin, pls ya zanyi
Masha allah gaskiya lbr yayi dadi
Masha Allah, thanks