Skip to content

Saubahn na tsaka da hira da abokansa yaron ya kawo saƙon, gaba ɗaya ya ɗauke wuta saboda yadda zuciyarsa take tafasa. Karɓa ya yi saboda tunanin kadda abokansa su ɗauke shi da wata manufa,

"Saƙon wata 'yan unguwarmu ne da ta siyi kaya ta bada kwatance a kawo min."

Shi ne amsar da ya ba Sadi da ya takura masa da tambaya. Kai tsaye da ya koma gida Malam ya nufa da kayan tare da yi masa gamssashen bayani. Kai kawai Mal yake jinjinawa domin ya san za a rina. Sai a lokacin yake ba Saubahn labarin. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.