Skip to content

Tafiya yake kamar wanda ƙwai ya fashewa a ciki, a falo suka haɗu da Khadija tana haurawa sama da Ice cream a hannunta "ina wuni Yaya" kai kawai ya gyaɗa mata ya bi ta gefenta ya ƙarasa saukowa daga matattakalar benen bin bayan shi ta yi da kallo har zai fita ta ƙwalla masa kira "Yaya!"

Juyowa ya yi ya zuba ma ta idanu ba tare da ya ce da ita komai ba. Da sassarfa ta ƙarasu wajan sa "ban dai san me Momy ta faɗa ma ba amma koma dai meye Halima ce Ummul'haba'isi. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.